Posts

Showing posts from April, 2023

DADUMI- DUMI:: Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Sallami 'Yan Sanda Uku Da Suke Kare Lafiyar Mawaki Rarara

Image
  DADUMI- DUMI:: Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Sallami 'Yan Sanda Uku Da Suke Kare Lafiyar Mawaki Rarara Hakan ya biyo bayan kama su da laifin hãrbé-hãrbén bindígã sama na ba gaira ba dalili da suka yi a yayin da suka yi wa Mawaki Rarara rakiya zuwa kauyen su na Kahutu dake karamar hukumar Danja a jihar Katsina, wanda yin hakan ta saba dokar aikin dan sanda Me zaku ce!!!